Filtrer par genre
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
- 122 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 8/14
Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997. Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.
Sat, 24 Dec 2022 - 121 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14
Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997. Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.
Sun, 18 Dec 2022 - 120 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 7/14
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin.Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.
Sat, 17 Dec 2022 - 119 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 5/14
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin.Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.
Sun, 04 Dec 2022 - 118 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 4/14
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin, sannan kuma ya lashe kyautar zaman lafiya taa Nobel a shekara ta 2001. Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.
Sun, 27 Nov 2022 - 117 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 3/14
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.
Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin, sannan kuma ya lashe kyautar zaman lafiya taa Nobel a shekara ta 2001. Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.
Sat, 19 Nov 2022 - 116 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 2/14
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.
Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin, sannan kuma ya lashe kyautar zaman lafiya taa Nobel a shekara ta 2001. Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.
Sat, 12 Nov 2022 - 115 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 1/14
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya kawo muka tarihin Kofi Atta Annan jami'in diflomasiyyar kasar Ghana wanda ya zama babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na bakwai daga shekarar 1997 zuwa 2006. Amatsayin bakar fata na farko dan kasar Afirka ya dare wannan kujera, ya karbi kyautar zaman lafiya ta Nobel a shekarar 2001. Ya koma ga Allah ranar 18 ga watan Agustan shekarar 2018.
Sat, 05 Nov 2022 - 114 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 8/8Sat, 29 Oct 2022
- 113 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 7/8
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.
Sat, 22 Oct 2022 - 112 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 6/8Sat, 15 Oct 2022
- 111 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 5/8Sat, 17 Sep 2022
- 110 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 4/8Sat, 10 Sep 2022
- 109 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 3/8Sat, 03 Sep 2022
- 108 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 2/8Sat, 27 Aug 2022
- 107 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 1/8Sat, 20 Aug 2022
- 106 - Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 4/4Sat, 13 Aug 2022
- 105 - Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 3/4Sat, 06 Aug 2022
- 104 - Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 2/4Sat, 30 Jul 2022
- 103 - Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 1/4Sat, 23 Jul 2022
- 102 - Tarihin Thomas Sankara (Kashi na 20/20)
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma. Wannan shine kashi na karshe na tarihin wannan dan taliki.
Sat, 16 Jul 2022 - 101 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 19/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sun, 10 Jul 2022 - 100 - Tarihin Thomas Sanakar kashi na 18/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sat, 02 Jul 2022 - 99 - Tarihin Thomas Sanakar kashi na 17/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sat, 25 Jun 2022
Podcasts similaires à Tarihin Afrika
- Kriminálka Český rozhlas
- El Partidazo de COPE COPE
- Herrera en COPE COPE
- The Dan Bongino Show Cumulus Podcast Network | Dan Bongino
- Es la Mañana de Federico esRadio
- La Noche de Dieter esRadio
- Affaires sensibles France Inter
- La rosa de los vientos OndaCero
- Más de uno OndaCero
- La Zanzara Radio 24
- Espacio en blanco Radio Nacional
- L'Heure Du Crime RTL
- El Larguero SER Podcast
- Nadie Sabe Nada SER Podcast
- SER Historia SER Podcast
- Todo Concostrina SER Podcast
- 安住紳一郎の日曜天国 TBS RADIO
- The Tucker Carlson Show Tucker Carlson Network
- 辛坊治郎 ズーム そこまで言うか! ニッポン放送
- 飯田浩司のOK! Cozy up! Podcast ニッポン放送
- 武田鉄矢・今朝の三枚おろし 文化放送PodcastQR
Autres podcasts de Actualités et Politique
- Les Grosses Têtes RTL
- Hondelatte Raconte - Christophe Hondelatte Europe 1
- Entrez dans l'Histoire RTL
- C dans l'air France Télévisions
- Laurent Gerra RTL
- L'œil de Philippe Caverivière RTL
- LEGEND Guillaume Pley
- On marche sur la tête Europe1
- Hondelatte Raconte - Cote B Europe 1
- Les récits de Stéphane Bern Europe 1
- Enquêtes criminelles RTL
- L’heure du crime : les archives de Jacques Pradel RTL
- Bercoff dans tous ses états Sud Radio
- La dernière Radio Nova
- TOCSIN PODCAST TOCSIN MÉDIA
- Pascal Praud et vous Europe 1
- Global News Podcast BBC World Service
- L'Heure des Pros CNEWS
- Il n'y a pas qu'une vie dans la vie - Isabelle Morizet Europe 1
- Culture médias - Thomas Isle Europe 1