Nach Genre filtern
Shirin Al’adu, kida da fina-finai, shiri ne da ke zo maku a ranakun assabar da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni da labaran da suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki da mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.
- 93 - Yadda Hausawa ke tafiyar da masarautarsu a Jihar EdoTue, 07 May 2024
- 91 - Nafisa Abdullahi da Sarkin Waka sun janyo cece-ku-ce a Kannywood
Shirin wannan mako ya zagaya masana'antun fina finai dabam dabam, inda a Kannywood, wato masana'antar fina finan Hausa ta Najeriya ya kawo labarin yadda kalaman da jaruma Nafisa Abdullahi ta y a kan 'yayan da ake haifa ba a san yadda za a yi da su ba' ya janyo cece kuce, bayan da Naziru Sarkin Waka ya yi mata raddi.
Sat, 30 Apr 2022 - 90 - Halin da mawakiya Oumou Sangaré ke ciki
Shirin Finafinai kadekade da Al'adu, ya dauko muku kadan daga cikin abubuwan da suka faru a KANNYWOOD.Mun kuma Tattauna da mawaki MUKTAR BANDANA game da wakar (Ramadana yana ban kwana). Sai kuma bangaren Al'adu tare daTauraruwar waka OUMOU SANGARE wacce zata saki sabon album mai suna Timbuktu ranar 29 ga wata na Afrilu bayan ta dau lokaci bata saki wata wakarba tun bayan shekarar 2017."
Sun, 24 Apr 2022 - 89 - Shirin kade-kade da al'adu na karshen makoSat, 17 Oct 2015
- 88 - Kida da al'adu a NajeriaSat, 03 Oct 2015
- 87 - Wakokin na musamman a kan watan RamadanSat, 11 Jul 2015
- 86 - Wakokin Azumi daga mawakan zamaniSun, 05 Jul 2015
- 85 - Wakokin hausa cikin watan azumiSat, 27 Jun 2015
- 83 - Tattaunawa da Mawakin Yabon Annabi UlafaWed, 27 May 2015
- 73 - Muhimmancin tattali da adana kayan tarihi da kuma matakan basu kariya 2Tue, 21 Jul 2020
- 72 - shagulgulan Sallar Idil Fitr a Najeriya
A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a jihohi da dama na kasar a yammacin jiya.
Ko baya ga Najeriya, a yau ana gudanar da bukukuwan sallar a mafi yawan kasashen muslumi da suka hada da Chadi, Kamaru, Ghana, Saudiyya, Qatar, Hadaddiyar Daular Larawaba da dai sauransu.
Fri, 15 Jun 2018 - 71 - shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar
Al’ummar musulmi a sassa da dama na duniya na gudanar da bukukuwan karamar sallah wato Idil Fitr a yau juma’a, bayan kammala azumin watan Ramadana.
A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a jihohi da dama na kasar a yammacin jiya.
A cikin shirin na musaman Abdoulaye Issa ya duba wasu daga cikin muhiman batutuwa da jama'a suka mayar da hankali a kai a Nijar.
Fri, 15 Jun 2018 - 70 - Aure a duniyar hausaTue, 14 Nov 2017
- 69 - Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiyar NijarTue, 15 Mar 2016
- 68 - Kida da Al'adun Nufawa a NajeriyaSat, 23 Jan 2016
- 67 - Kida da Al'adun NufawaSat, 09 Jan 2016
- 66 - Mawakin Yanayi: Lawal Musa DankwariSat, 12 Dec 2015
- 65 - Yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunciSat, 21 Nov 2015
- 64 - Shahrarrun mawakan Mali, makafi Amadou da MariamaSat, 14 Nov 2015
- 63 - Labarin shahrarrun makada da mawaka, tare da karin bayani game da al'adun wasu al'ummomiSat, 31 Oct 2015
- 62 - Ma'anar hawa da Sarakunan Hausa ke yi lokacin bukukuwaSun, 25 Oct 2015
- 51 - Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru
A shirin namu na yau zai yada zango ne a jihar Agadez dake arewacin jamhuriyar Nijar domin duba shagulgulan biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru da suka gabata da ake kira Biyanu.
Muhammed Billal mai mukamin Agolla daya daga cikin masu shirya Biyanun ya samu zantawa da rediyon Faransa rfi.
Tue, 24 Sep 2019 - 50 - Taron karawa juna sani kan harkar fina-finai a LagosTue, 10 Sep 2019
- 49 - Shahararren mawakin Najeriya Mamman shata ya cika shekaru 20 da barin duniyaTue, 02 Jul 2019
Podcasts ähnlich wie Kida da Al'adu
- Kriminálka Český rozhlas
- El Partidazo de COPE COPE
- Herrera en COPE COPE
- The Dan Bongino Show Cumulus Podcast Network | Dan Bongino
- Es la Mañana de Federico esRadio
- La Noche de Dieter esRadio
- Affaires sensibles France Inter
- La rosa de los vientos OndaCero
- Más de uno OndaCero
- La Zanzara Radio 24
- Espacio en blanco Radio Nacional
- L'Heure Du Crime RTL
- El Larguero SER Podcast
- Nadie Sabe Nada SER Podcast
- SER Historia SER Podcast
- Todo Concostrina SER Podcast
- 安住紳一郎の日曜天国 TBS RADIO
- The Tucker Carlson Show Tucker Carlson Network
- 辛坊治郎 ズーム そこまで言うか! ニッポン放送
- 飯田浩司のOK! Cozy up! Podcast ニッポン放送
- 武田鉄矢・今朝の三枚おろし 文化放送PodcastQR
Andere Nachrichten und Politik Podcasts
- Les Grosses Têtes RTL
- Hondelatte Raconte - Christophe Hondelatte Europe 1
- Entrez dans l'Histoire RTL
- C dans l'air France Télévisions
- Laurent Gerra RTL
- L'œil de Philippe Caverivière RTL
- LEGEND Guillaume Pley
- On marche sur la tête Europe1
- Hondelatte Raconte - Cote B Europe 1
- Les récits de Stéphane Bern Europe 1
- Enquêtes criminelles RTL
- L’heure du crime : les archives de Jacques Pradel RTL
- Bercoff dans tous ses états Sud Radio
- La dernière Radio Nova
- TOCSIN PODCAST TOCSIN MÉDIA
- Pascal Praud et vous Europe 1
- Global News Podcast BBC World Service
- L'Heure des Pros CNEWS
- Il n'y a pas qu'une vie dans la vie - Isabelle Morizet Europe 1
- Culture médias - Thomas Isle Europe 1