Filtrar por género

Mahangar Mu

Mahangar Mu

Taskar Mallam

A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language). Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.

38 - 35 - Tsadar Rayuwa: Sabubba Da Mafita
0:00 / 0:00
1x
  • 38 - 35 - Tsadar Rayuwa: Sabubba Da Mafita

    Kasancewar yanzu kayan masrufi sun yi tsada. An samu hauhawan farashi a dukkan abubuwan da zasu samar da ingantacciyar rayuwa. Menene sabubba sannan ina mafita.

    Thu, 22 Feb 2024 - 23min
  • 37 - 34 - Haraji Don Yin Sallah

    A doron ƙasa, mallaka Allah an samu wata nahiyar da idan kayi Sallah a fili bainar jama'a, sai ka biya harajin Euro Ɗari Biyu (sama da Naira Dubu Ɗari da Saba'i a yau da 11/12/2023). Ga kuma tubka da warwara a aiwatar tsare-tsare da suka yi na Ƴancin ɗan Adam da suke ikirarin yi. Mu samu damar tattaunawa da Mohammed Moayad al-Rachid da ya zauna a wannan ƙasar don jin yadda ya rayu a matsayin sa na Musulmi.

    Mon, 11 Dec 2023 - 13min
  • 36 - 33 - Bankin Abinci

    Yadda muke da Banki don ayijar kudi, akwai hanya da wasu masu himma suke amfani da ita wajen tanada abinci don taimaka wa mabukata a lokaci da a ke matukar buqata. Mun tattauna da wani kwararre a fannin noma da kiwo wanda ya kwashe shekaru masu yawa yana aikin gona da ta kai hectare 350. Kuma masani ne kwarai wajen harkar bada tallafi da gudanar qungiyoyin agaza wa gajiyayyu da mabuƙata. Mun samu zama da Mal. Muzzammil Abdullahi (Abu Nadia) don ƙarin haske akan taimaka wa mabuƙata a halin da muka tsinci kan a wannan duniyar. BANKIN ABINCI

    Sat, 25 Nov 2023 - 13min
  • 35 - 32 - Wuce Gona da Iri

    An samu wani da ya ke ganin ya fi Annabi ilimi da iya adalci, don haka ba abin mamaki ba ne ko yaushe kuma a ko ina, a samu wasu da suke ganin ilimin su ya kai matsayin da hatta Malaman su, ba su ganin su da gashi a ido.


    Sat, 06 May 2023 - 15min
  • 34 - 31 - Malamai Da Zamanin Su

    Malamai da suka wallafa littafai a baya, sun duba yanayin al'umarsu ne da buqatuwar al'umar tasu ga wannan littafai da suka rubuta, shi ya sa suka wallafa su.

    Misali idan ka duba irin su Aqida Wasitiyyah, Aqida Hamawiyyah da su Tadmuriyyah, ai duk daga sunayen garuruwa ne aka basu suna, Ibn Taymiyyah ya wallafa su ne musamman ga mutanen wadannan wurare.

    Sun, 30 Apr 2023 - 16min
Mostrar más episodios