Filtrar por gênero
- 38 - 35 - Tsadar Rayuwa: Sabubba Da Mafita
Kasancewar yanzu kayan masrufi sun yi tsada. An samu hauhawan farashi a dukkan abubuwan da zasu samar da ingantacciyar rayuwa. Menene sabubba sannan ina mafita.
Thu, 22 Feb 2024 - 23min - 37 - 34 - Haraji Don Yin Sallah
A doron ƙasa, mallaka Allah an samu wata nahiyar da idan kayi Sallah a fili bainar jama'a, sai ka biya harajin Euro Ɗari Biyu (sama da Naira Dubu Ɗari da Saba'i a yau da 11/12/2023). Ga kuma tubka da warwara a aiwatar tsare-tsare da suka yi na Ƴancin ɗan Adam da suke ikirarin yi. Mu samu damar tattaunawa da Mohammed Moayad al-Rachid da ya zauna a wannan ƙasar don jin yadda ya rayu a matsayin sa na Musulmi.
Mon, 11 Dec 2023 - 13min - 36 - 33 - Bankin Abinci
Yadda muke da Banki don ayijar kudi, akwai hanya da wasu masu himma suke amfani da ita wajen tanada abinci don taimaka wa mabukata a lokaci da a ke matukar buqata. Mun tattauna da wani kwararre a fannin noma da kiwo wanda ya kwashe shekaru masu yawa yana aikin gona da ta kai hectare 350. Kuma masani ne kwarai wajen harkar bada tallafi da gudanar qungiyoyin agaza wa gajiyayyu da mabuƙata. Mun samu zama da Mal. Muzzammil Abdullahi (Abu Nadia) don ƙarin haske akan taimaka wa mabuƙata a halin da muka tsinci kan a wannan duniyar. BANKIN ABINCI
Sat, 25 Nov 2023 - 13min - 35 - 32 - Wuce Gona da IriSat, 06 May 2023 - 15min
- 34 - 31 - Malamai Da Zamanin Su
Malamai da suka wallafa littafai a baya, sun duba yanayin al'umarsu ne da buqatuwar al'umar tasu ga wannan littafai da suka rubuta, shi ya sa suka wallafa su.
Misali idan ka duba irin su Aqida Wasitiyyah, Aqida Hamawiyyah da su Tadmuriyyah, ai duk daga sunayen garuruwa ne aka basu suna, Ibn Taymiyyah ya wallafa su ne musamman ga mutanen wadannan wurare.
Sun, 30 Apr 2023 - 16min - 33 - 30 - Abin KwaikwayoThu, 20 Apr 2023 - 14min
- 32 - 29 - Kutse Cikin Ilimi
Wannan karo, mu taɓo fanni ne da ta shafar ilimi na Addini da irin kutse da katsalandar da za ka ga wasu na yi a cikin ilimi. Ɗanuwa Mal. Abbas Tijjani ya yi magana kan yadda magabata suke bada ƙima da nuna ladabi ga ilimi. Ku sauraa
Thu, 06 Apr 2023 - 16min - 31 - 28 - Ciyarwa Da Ginin Al'umma
Yadda muke ƙoƙari wajen ciyar da mabuƙata a watan azumi, da haka muke huɓɓasa wajen ganin mun ciyar a watannin da ba Ramadan ba, da abin ya yi kyau. Abin da zai fi wannan shi ne a gina al'umma wadda adadin wanda ake ciyarwa kullum raguwa suke yi.
Thu, 30 Mar 2023 - 12min - 30 - 27 - Ga Ki Uwa Kuma Ga Azumi
Wannan ne karo na farko da muka tattauna da macce. Ganin cewa wantan Azumi ya kama, mata da yawa suna dukufa wajen aikin neman Aljanna ta hanyar hidima da gida, miji, yara da kuma babban abin, wato Ibada. Shin wai wadannan
matan, ya ya suke yi ne ganin cewa kema Allah Ya azurta ta da aure, yarinya kuma tana kasuwancin ta?
Ku saurari tattaunawar mu da Fatima Zarah Maitambari
Thu, 23 Mar 2023 - 16min - 29 - 26 - Shirin RamadanThu, 16 Mar 2023 - 12min
- 28 - 25 - Ra'ayi Ko Addini?
Yau mutane da yawa suna fifita ra'ayin su abisa abin da Addini ya karantar, yin haka kuma matsalolin da ya ke haifarwa na da yawa.
Thu, 09 Mar 2023 - 12min - 27 - 24 - Rigakafi Yafi Magani
Musulmi mun zama mutane da sai abu ya faru sannan muke neman daukar mataki. Haka kuma na nuna rashin wayewa ne da kuma ci baya. Kamata ya yi a ce kafin abu ya faru, mun riga mun tanada abubuwa da za su tinkari abin. In alheri, alheri in kuma sharri, rigakafi.
Wannan tattunawar ta kawo fukoki fuda biyu da suka kamata ace muna amfani da su.Allah bamu iko gyarawa, amin.
Ayi sauraro lafiya.
Fri, 03 Mar 2023 - 13min - 26 - 23 - Wa Za Ka Zaba?Thu, 23 Feb 2023 - 14min
- 25 - 02 - Representing Islam
This discussion was centered on Muslims and the way they go about their daily lives and the impact this has on how people regard their religion of Islam. The reality is that a lot people form their perception and judgement of Islam on the way they see Muslims behave. So the big question is HOW ARE YOU REPRESENTING ISLAM? Two powerful stories were told in the episode relating to how Islam is represented and alternatives are given where relevant. The highlight of this podcast is for all Muslims to be aware that they are representatives of the Deen in the public realm. Enjoy listening!
Fri, 06 Nov 2020 - 20min - 24 - 01 - Being Kind To Others
In this podcast, we explored the major reason why people are lacking when it comes to the issue kindness, also we spoke about some of the benefits that comes with being kind as Islam teaches.
Sat, 03 Oct 2020 - 21min - 23 - 22 - Haqqin Dan Adam A Musulunci
Shin wa menene mahangar Addini akan yancin haqqin Dan Adam da ake ta magana? Saurari wannan tattaunawa don samun haske akan wannan maudu'i
Mon, 24 Feb 2020 - 24min - 22 - 21 - Rayuwa Mai Sauqi
Idan kana so ka samu rayuwa mai dadi, Maza maza ka saurari wannan don cikin mintoci kadan, mun tattauna yanyar samun irin wannan rayuwar.
Sat, 01 Feb 2020 - 21min - 20 - 20 - Tsarin Jari HujjaSat, 25 Jan 2020 - 18min
- 19 - 19 - Nau'ukan Ilimi
Shin wasu fannonin ilmuka aka bar musulmai a baya da ya kamata su farka. Akwai bambanci tsakanin ilimin fiqihu da ilimin da na kiwon lafiya da sauran su?
Fri, 17 Jan 2020 - 19min - 18 - 18 - Malamai da Siyasa
Shin akwai rawar da malamai ya kamata su taka a yanayin yadda ake siyasa a yau, ba wannan ba ma, shin ya kamata malamai su shiga siyasa kuwa? Wai menene Zuhudu sannan malamai kaɗai aka sani da zuhudu? Aibi ne idan aka samu malami ya yi Kuɗi? Don samun ansar waɗannan tambayoyi, saurari wannan shiri...
Sat, 11 Jan 2020 - 24min - 17 - 17 - Shaye Shaye Cikin Al'umma
Dr. Mansur Sokoto ya bamu lokaci don tattaunawa kan matsalar shaye-shaye. Wallah Shaye-Shaye babbar matsala ce da mutanne ke daukan ta qarama. Lokacin da mukayi nazarin illoli da ci baya da wannan mugunyar dabi'a ke tattare da ita, to fa nan take zamu fahihimci cewa ta wuce duk tunanin mu. A wannan tattaunawar, Dr. ya bayyana mana menene kayan maye, yadda ake gane dan shaye-shaye da hanyoyin rigakafi da magance wannan matsalar shaye-shaye.
Ku ba mu mintoci kadan don sanin "Mahangar Mu"
Mon, 02 Dec 2019 - 17min - 16 - 16 - Degree, Sana'a Da AikiMon, 25 Nov 2019 - 19min
- 15 - 15 - Karance-Karance
Rayuwar Musulmi fa yanzu dole akwai buƙatuwar ya faɗaɗa karatun sa don ire-iren ra'ayoyi da ake ta ƙoƙarin yaɗawa suna da yawa kuma idan mutum bai san su ba, bai asalin su ba, bai san irin illoli ko alfanu da musulmi zai samu ba, to lallai za a bar shi a baya. Wannan tattaunawa, anyi ta ne don fahimtar da al'uma Mahanga da ya kamata a fahimci waɗannan ra'ayoyin.
Mon, 18 Nov 2019 - 21min - 14 - 14 - Ina Laifi Na?
Sau da yawa, sai ka ga ana wa mutum wani irin kallo, hatta ta waje mu'amalantar sa, sai a munana masa. In ka duba, za ka ga wata qila shima yana da laifi da a tunanin sa ba wani laifi ba ne, kuma amma har a gaban Allaah, yana iya samun alhaki don shi ya janyo hakan. Wannan kuma yafi samuwa ga mata, kuma zaka ga daga iyaye ne wasu lokutan. Ku saurari wannan tattaunawa da muka yi don jin "Mahangar Mu" akan matsalar.
Mon, 11 Nov 2019 - 16min - 13 - 13 - Murna Ko Hisabi?
Ga wata matsala da aka sanya shububa akan ta.
Idan kana son ganin cikakken tsari da ta shafi duk wani fanni na rayuwa, babu shakka ka dubi tsari da Annabi ya dora Sahabbai akai. Duk wata kafa wadda idan an bi ta, za a samu natija, to fa sai da ya karantar da su. Wurin da yake aibi ne kuma, ya nuna ma su, sannan ya shiryar da su tafarki wanda zasu iya gano abin da ya ke dai-dai, da kuma akasin haka.
Ta wannan hanyoyin suka bi suka gano har da abin da bai fito qarara ya nuna ma su hukuncin sa ba.
To kan wannan matsala, shin "Murna Zanyi Ko Hisabin Kai?
Thu, 07 Nov 2019 - 18min - 12 - 12 - Bani Shawara
Wannan podcast, mun tattauna kan matsaloli biyu, A yi qoqari a saurara har karshe.
1. Matsalar Shawara
2. Matsalar Aikin MaceSau da yawa mutane na fadawa cikin halaka saboda wani shawara da suke samu daga wasu. Aure da yawa sun mutu, jari da yawa sun karye, zumunta da yawa sun yanke duk saboda shawara da a ka basu. Mu kame bakin mu idan mun san cewa ba mu da shawarar da za mu bayar. ba dole sai mun yi magana ba idan bamu da masaniyar al'amura.
Mon, 04 Nov 2019 - 22min - 11 - 11 - Hakan - Akwai Dalili
Wasu lokutta, mukan ga abubuwan farin ciki sun same me, wasu lokutan kuma, abubuwa da ba mu so ke faruwa da mu. A mahangar Addini, duk abu da muka gani, to fa tabbas akwai dalilai, sai dai tunanin mu ba lallai ba ne mu hankalta da hakan. Rashin haihuwa, mutuwa, samun dukiya, ganin saɓanin Addu'o'i da muka yi ne da dai sauran su. Saurari 'MAHANGAR MU'
Mon, 28 Oct 2019 - 18min - 10 - 10 - Zaman AureTue, 15 Oct 2019 - 20min
- 9 - 09 - Neman Aure 3
Kun taba la'akari da yadda muke gudanar da bukukuwan mu yau kuwa?
Menene laifi ko kurakurai da muke yi a hidimar bikin mu?
Wasu abubuwa ne laifi ba da muke yi?
Shin menene haduran laifukan da muke yi a rayuwar aure bayan buki?
Yaya zanyi in gyara matsalar da na riga na jefa kaina a ciki?
Ku saurari Mahangar Mu don samun amsoshin wadannan tambayoyi.
Tue, 15 Oct 2019 - 20min - 8 - 08 - Neman Aure 2Tue, 15 Oct 2019 - 12min
- 7 - 07 - Neman Aure 1Tue, 15 Oct 2019 - 13min
- 6 - 06 - Malamai da IlimiTue, 15 Oct 2019 - 13min
- 5 - 05 - To Fa IyayeTue, 15 Oct 2019 - 12min
- 4 - 04 - TV da Yaran MuTue, 15 Oct 2019 - 19min
- 3 - 03 - Tarbiyar YaraTue, 15 Oct 2019 - 12min
- 2 - 02 - Lokaci Ma Yara 2
Idan kun saurari bayanai da muka koro a shirin baya, lallai baza ku so wannan ya wuce ku ba domin ci gaba ne. Ku bamu aron kunnuwar ku don samun mahangar mu.
Tue, 15 Oct 2019 - 11min - 1 - 01 - Lokaci Ma Yara 1Tue, 15 Oct 2019 - 11min
Podcasts semelhantes a Mahangar Mu
- Global News Podcast BBC World Service
- El Partidazo de COPE COPE
- Herrera en COPE COPE
- The Dan Bongino Show Cumulus Podcast Network | Dan Bongino
- Es la Mañana de Federico esRadio
- La Noche de Dieter esRadio
- Hondelatte Raconte - Christophe Hondelatte Europe 1
- Affaires sensibles France Inter
- La rosa de los vientos OndaCero
- Más de uno OndaCero
- La Zanzara Radio 24
- Espacio en blanco Radio Nacional
- Les Grosses Têtes RTL
- L'Heure Du Crime RTL
- El Larguero SER Podcast
- Nadie Sabe Nada SER Podcast
- SER Historia SER Podcast
- Todo Concostrina SER Podcast
- 安住紳一郎の日曜天国 TBS RADIO
- TED Talks Daily TED
- The Tucker Carlson Show Tucker Carlson Network
- 辛坊治郎 ズーム そこまで言うか! ニッポン放送
- 飯田浩司のOK! Cozy up! Podcast ニッポン放送
- 武田鉄矢・今朝の三枚おろし 文化放送PodcastQR