Filtrer par genre

Le talisman brisé: le podcast en français-hausa

Le talisman brisé: le podcast en français-hausa

Français Facile - RFI

wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.

24 - Écoutez la bande-annonce: Le talisman brisé en français-hausa
0:00 / 0:00
1x
  • 24 - Écoutez la bande-annonce: Le talisman brisé en français-hausa

    wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.

    Crédits: Une coédition RFI – Hachette Livre Internationale avec le soutien de l’Organisation Internationale de la Francophonie.

    Production : Service « langue française », Radio France Internationale Textes : Pierre Lamoussa et Bruno Maurer Musiques : Baco Réalisation : Nicole Nazem et Raphaël Cousseau Production déléguée version Hausa  : John Iliya Kim
    Fri, 11 Nov 2022
  • 23 - Écoutez le conte : Wata rana sahara zata sake zama kore kamar da

    Ku ji busawar iska, Sahara ce ke kuka. Ta na so ta dawo da kamaninta.

    Ku ji busawar iska, Sahara ce ke kuka. Ta na so ta dawo da kamaninta.

    Sahara dama  asalinta ba Hamada ba ce. Da ita kasa ce kore mai kyau kuma. Mazaunan wurin suna darajanta halitta. Suna zama a wurin a cikin farin ciki. Suna kiwon tumaki, suna noma, suna kuma farauta. Suna kaunar kasarsu, kasar kuma na kaunar su. 

    Bayan haka sai ga makwadaita sun zo, sai bala’i ya yadu. 

    Ba neman kyautatawa  al’umma suke soba, sai dai neman arzikin kasa. Kasar bata isarsu sai dai neman kari.farautar da sukeyi ba na ci bane, amma na  nuna mazantaka.

    Sun sare  itatuwa, ba domin kare kansu ba, amma domin gina manya  gidaje.

    Wadannan marasa lumana sun ji ma sahara rauni mai tsanani har ta zama Hamada.

    Duk da haka al’ummarta  sun zauna a wurin domin suna kaunan ta. Wannan ya taba zuciyar Sahara. Domin ta nuna godiyan ta, sai ta basu  tafki da kuma Gaban ruwan Niger.

    Duk da haka, bata ji dadi ba.

    Ku saurari busawar iska, Sahara ce ke kuka.tana so ta dawo da kamanninta .

    Wata rana sai ga wani mai hikima ya zo. Sahara ta tambaye shi: Yaya zan iya mayar da zaman lumana irin ta da? Ka yi zumunci da masu adalci da kuma masu kirki, wadanda ke mutunta halitta. Ya kara da cewa wata rana wani mutum zai zo, zai sake rayar da ciyayi da kuma itatuwa da ke tsira a da. Wannan mutum mai adalci , zai sadakar da ransa  domin itatawan ku.

    Amma kamin ya dawo da aljannar da ta bace , dole ne ya kori makwadaita. Wannan ba zai zama aiki mai sauki ba. Amma Allah ya sa, akwai mai adalci wanda zai taimaka masa, ya yi nasara bisan matsalolin,  da kuma abokan gabansa.

    Wannan mutumin na dauke da iri wanda zai sa Sahara ta dawo kamar da.

    Ku ji busawar iska, Sahara ce ke kuka. Ta na so ta dawo da kamaninta.

    Tana jiran wani mai adalci wanda zai maida ita kore kamar da.

    Yayin da ka ke darajanta halitta, haka nan za ka dinga kaunarta, haka kuma zaka hanzarta rayar da ita.

    Fri, 11 Nov 2022
  • 22 - Épisode 25: Il faut croire au conte

    Shin Kwame zai iya hana yan sanda kai hari don ceto mai gidansa Farfesa Omar Seku lura de cewa yan sandan na dauke da mugan makamai haka mutanen Fanjugu da suka sace shi.

    A cikin dare ne dai wannan kashi zai faru, lokacin da za a kai kudin fansan ero dubu dari (100.000) don a sako farfesan, yaya wannan lamari zai faru, babu wasu mutane na daban da suma zasu so samun wadannan kudaden, sai a biyomu cikin shiri na gaba.

    ► EXERCICES

    (Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►)

    EXPLICATIONS

    Parler au futur

    Verbes réguliers : Pour beaucoup de verbes en –ir et en –er, on prend la base de l’infinitif et on ajoute les terminaisons –ai ; –as ; –a ; –ons ; –ez ; –ont.

    Partir

    Je partirai ; Tu partiras ; Il/elle partira ; Nous partirons ; Vous partirez ; Ils/elles partiront

    Manger

    Je mangerai ; Tu mangeras ; Il/elle mangera ; Nous mangerons ; Vous mangerez ; Ils/elles mangeront

    Pour d’autres verbes (boire, conduire, dire, lire…)

    Je dirai ; Tu diras ; Il/elle dira ; Nous dirons ; Vous direz ; Ils/elles diront

    Verbes irréguliers

    Être

    Je serai ; Tu seras ; Il/elle sera ; Nous serons ; Vous serez ; Ils/elles seront

    Avoir

    J’aurai ; Tu auras ; Il/elle aura ; Nous aurons ; Vous aurez ; Ils/elles auront

    Faire

    Je ferai ; Tu feras ; Il/elle fera ; Nous ferons ; Vous ferez ; Ils/elles feront

    Aller

    J’irai ; Tu iras ; Il/elle ira ; Nous irons ; Vous irez ; Ils/elles iront

    Fri, 11 Nov 2022
  • 21 - Épisode 24: Bientôt, le Sahara va reverdir

    Shin Kwame zai iya hana yan sanda kai hari don ceto mai gidansa Farfesa Omar Seku lura de cewa yan sandan na dauke da mugan makamai haka mutanen Fanjugu da suka sace shi.

    A cikin dare ne dai wannan kashi zai faru, lokacin da za a kai kudin fansan ero dubu dari (100.000) don a sako farfesan, yaya wannan lamari zai faru, babu wasu mutane na daban da suma zasu so samun wadannan kudaden, sai a biyomu cikin shiri na gaba.

    ► EXERCICES

    (Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►)

    EXPLICATIONS

    Exprimer la répétition / le futur

    Pour exprimer la répétition d’une action, on peut mettre re– devant le verbe.

    Voir → Revoir Je dois revoir le professeur Kouada. Faire → Refaire Il faut refaire des expériences. Venir → Revenir Je vais revenir en France.

    Pour parler de l’avenir, on peut utiliser des expressions de temps.

    Bientôt → Bientôt, la police arrêtera le Fendjougou. Un jour → Un jour, un homme viendra. Dans un an ; dans deux ans/mois/jours/heures → Dans deux ans, le désert reverdira.

    Au futur, on conjuge les verbes en –er (arrêter, manger, parler…) comme ceci :

    Je parlerai Tu parleras Il/elle parlera Nous parlerons Vous parlerez Ils/elles parleront
    Fri, 11 Nov 2022
  • 20 - Épisode 23: Quel beau travail !

    Shin Kwame zai iya hana yan sanda kai hari don ceto mai gidansa Farfesa Omar Seku lura de cewa yan sandan na dauke da mugan makamai haka mutanen Fanjugu da suka sace shi.

    A cikin dare ne dai wannan kashi zai faru, lokacin da za a kai kudin fansan ero dubu dari (100.000) don a sako farfesan, yaya wannan lamari zai faru, babu wasu mutane na daban da suma zasu so samun wadannan kudaden, sai a biyomu cikin shiri na gaba.

    ► EXERCICES

    (Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►)

    EXPLICATIONS

    Féliciter / raconter au passé

    Pour s’exclamer sur la qualité de quelque chose ou quelqu’un, on peut utiliser « quel » ou « quelle » à la place de l’article.

    Masculin :

    Le professeur Omar est un grand savant → Quel grand savant, Omar ! C’est un bon repas → Quel bon repas !

    Féminin :

    Nathalie est une bonne policière → Quelle bonne policière, Nathalie ! C’est une belle maison → Quelle belle maison !

    Pour féliciter quelqu’un, on peut utiliser plusieurs expressions :

    Avec une exclamation : Félicitations ! Bravo ! Félicitations aux mariés ! Avec le verbe « féliciter » : Je te félicite, Kwamé, quel beau travail !

    Le verbe « prendre »

    Je prends l’argent. Tu prends Il/elle prend Nous prenons Vous prenez Ils/elles prennent

    Pour parler d’une situation au passé, on utilise le participe passé du verbe avec « être » ou « avoir ».

    Quelques verbes conjugués avec « avoir » :

    Avoir → J’ai eu Être → J’ai été Garder → J’ai gardé Manger → J’ai mangé Parler → J’ai parlé Donner → J’ai donné Prendre → J’ai pris Arrêter → J’ai arrêté

    Quelques verbes conjugués avec « être » :

    Venir → Elle est venue Partir → Elles sont parties Aller → Je suis allé(e) Rentrer → Il est rentré Arriver → Ils sont arrivés
    Fri, 11 Nov 2022
Afficher plus d'épisodes