Filtrar por gênero

Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa

RFI Hausa

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

343 - Tambaya da amsa
0:00 / 0:00
1x
  • 343 - Tambaya da amsa

    A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku takaitaccen tarihi ne akan yankin Bakasi wanda ke kudu maso kudancin Najeriya da kuma tasirin sa wadda yakai ga samun tababa akansa tsakanin Najeriya da Kamaru.

     

    Sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin

    Sat, 09 Nov 2024
  • 342 - Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi

    A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn  Neja Delta da Gwamnatin Najeriya.

    Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen hausa na Rfi.

    Sat, 26 Oct 2024
  • 341 - Tambaya da Amsa:-Taƙaitaccen tarihin Ibrahim Ra'isi tsohon shugaban Iran

    Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako kamar yadda ya saba ya amsa wasu jerin tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki kuwa har da amsar tambaya kan tarihin Marigayi shugaba Ibrahim Ra'isi na Iran da Allah ya yi rasuwa sakamakon haɗarin jirgin sama cikin shekarar nan.

    Sat, 12 Oct 2024
  • 340 - Bayani a kan hotunan da ake bugawa a jikin takardun kuɗi

    A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin hotunan mutane ko dabbobi ko na tsirrai da akan sanya a jikin takardun kudi da na kwandaloli.

    Sat, 05 Oct 2024
  • 339 - Alfanun siyasar Birtaniya ga kasashen Afrika,ko yaya zaben su ke gudana?

    A cikin shirin tambaya da amsa, a duk karshen mako,Nasiru Sani kan kawo maku wasu daga cikin amshoshin ku masu saurare.

    A wannan mako za ku ji amsa dangane da siyasar Birtaniya,da wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku masu saurare.

    Sat, 28 Sep 2024
Mostrar mais episódios