Podcasts by Category
- 343 - Tambaya da amsaSat, 09 Nov 2024
- 342 - Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi
A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya.
Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen hausa na Rfi.
Sat, 26 Oct 2024 - 341 - Tambaya da Amsa:-Taƙaitaccen tarihin Ibrahim Ra'isi tsohon shugaban IranSat, 12 Oct 2024
- 340 - Bayani a kan hotunan da ake bugawa a jikin takardun kuɗiSat, 05 Oct 2024
- 339 - Alfanun siyasar Birtaniya ga kasashen Afrika,ko yaya zaben su ke gudana?Sat, 28 Sep 2024
- 338 - Tasirin da tarzoma ke yi ga tattalin arziƙin ƙasa
Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, domin samun fahimta kan batutuwa ko abubuwan da suka shige muku duhu wanda ke zuwa muku a kowanne mako kuma a daidai wannan lokaci. Kuma a yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin da tarzoma ke da ita ne akan tattalin arziki.
Sat, 14 Sep 2024 - 337 - Amsar tambaya kan salon siyasar Birtaniya da banbancinta da na sauran ƙasashe
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da aka aika mana, Shirin ya amsa tambaya kan yadda neman ƙarin bayani da wani mai sauraro ya yi kan zubu ko kuma yanayin siyasar Birtaniya dama banbancinta da siyasar da ake gani a ƙasashen da ta mulka.
Wannan da sauran tambayoyi na tafe a cikin shirin na wannan mako.
Sat, 17 Aug 2024 - 336 - Shin yaya duniyar aljanu take da kuma yadda ma'askin dare ke gudanar da aikin sa?Sat, 10 Aug 2024
- 335 - Ƙarin bayani kan yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce a NajeriyaSat, 03 Aug 2024
- 334 - Banbanci dake tsakanin siyasar Birtaniya da siyasar kasashen Duniya?Sat, 20 Jul 2024
- 333 - A cikin shirin zaku ji amsar tambaya game da sabon irin masara da aka samarSat, 13 Jul 2024
- 332 - Bayani a kan ayyunkan Hukumar Lafiya ta Duniya WHOSat, 15 Jun 2024
- 331 - Amsar tambaya game da muhimmancin taken ƙasa wato National AnthemSat, 08 Jun 2024
- 330 - Tarihin tsohon shugaban Iran Ebrahim Raisi da bayani akan ma'askin dareSat, 01 Jun 2024
- 329 - Bayani kan kotun ICC da kuma sammacin kamo firaministan Isra'ila da shugabannin Hamas
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a game da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC da batun sammacin kama firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu da wasu shugabannin ƙungiyar Hamas.
Ku latsa alamar sautin donjin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson.........
Sat, 25 May 2024 - 328 - Bayani a kan kamanceceniyar mulkin gurguzu da kama-karya
Shirin, wanda ke zuwa muku duk mako a lokacin irin wannan, yana kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu bibiyanmu suka aiko mana ne, kuma a yau, za ku ji amsar tambayar da ke neman ƙarin bayani a kan salon mulkin gurguzu, da kuma ko da gaske yana da kamanceceniya da mulkin kama-karya kamar yadda masu kushe shi ke fadi. Sai a kasance tare da mu.
Sat, 04 May 2024 - 327 - Hukumar samar da wutar lantarki ta yi bayani game da kudin wuta da jama'a za su biya a Najeriya
‘Tambaya Da Amsa’ shiri ne da ke kawo amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Bayan janye tallafin lantarki a Najeriya, hukumar samar da wutar ta yi bayani game da rukunnai dabam dabam na masu amfani da wuta da abin da za su biya a matsayin kudin wuta. A yi mun ƙarin bayani a kan wadannan rukunnai. Menene ya sa dole sai an kasa al’umma zuwa rukuni -rukuni?
Sat, 13 Apr 2024 - 326 - Ƙarin bayani kan yakin duniya da yadda za'a kauce wa sake barkewarsaSat, 30 Mar 2024
- 325 - Sanadin katsewar kafofin sadarwa na Internet a nahiyar AfirkaSat, 23 Mar 2024
- 324 - Karin bayani a kan ‘yan sandan kasa da kasa na Interpol
Shirin yana zuwa muku ne da amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa mukua wannan tasha kuma a daidai wannan lokaci. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, za mu ji karin bayani a kan ‘yan sandan kasa da kasa na Interpol. Abokinku, Michael Kuduson ne ke muku lale marhabun.
Sat, 16 Mar 2024 - 323 - Neman bayanni a game da mayar da kasa saniyar ware
Kamar yadda muka saba, shirin yana zuwa muku ne da amsoshin tambayoyin da masu sauronmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a wannan tasha kuma a daidai wannan lokaci. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman bayanni a game da mayar da kasa saniyar ware, da kuma tasirin haka a kan kasar da aka maida saniyar ware.
Sat, 09 Mar 2024 - 322 - Amsoshin wasu daga cikin tambayoyin masu saurare daga RfiSat, 02 Mar 2024
Podcasts similar to Tambaya da Amsa
- El Partidazo de COPE COPE
- Herrera en COPE COPE
- The Dan Bongino Show Cumulus Podcast Network | Dan Bongino
- Es la Mañana de Federico esRadio
- La Noche de Dieter esRadio
- Affaires sensibles France Inter
- La rosa de los vientos OndaCero
- Más de uno OndaCero
- La Zanzara Radio 24
- L'Heure Du Crime RTL
- El Larguero SER Podcast
- Nadie Sabe Nada SER Podcast
- SER Historia SER Podcast
- Todo Concostrina SER Podcast
- 安住紳一郎の日曜天国 TBS RADIO
- TED Talks Daily TED
- The Tucker Carlson Show Tucker Carlson Network
- 辛坊治郎 ズーム そこまで言うか! ニッポン放送
- 飯田浩司のOK! Cozy up! Podcast ニッポン放送
- 武田鉄矢・今朝の三枚おろし 文化放送PodcastQR
Other News & Politics Podcasts
- Les Grosses Têtes RTL
- Hondelatte Raconte - Christophe Hondelatte Europe 1
- Entrez dans l'Histoire RTL
- C dans l'air France Télévisions
- Laurent Gerra RTL
- L'œil de Philippe Caverivière RTL
- LEGEND Guillaume Pley
- On marche sur la tête Europe1
- Les récits de Stéphane Bern Europe 1
- Hondelatte Raconte - Cote B Europe 1
- Bercoff dans tous ses états Sud Radio
- L’heure du crime : les archives de Jacques Pradel RTL
- Enquêtes criminelles RTL
- La dernière Radio Nova
- Global News Podcast BBC World Service
- TOCSIN PODCAST TOCSIN MÉDIA
- Culture médias - Thomas Isle Europe 1
- L'Heure des Pros CNEWS
- Pascal Praud et vous Europe 1
- C ce soir France Télévisions