Filtrar por género
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
- 147 - Dambarwar siyasar dakatar da OnnoghenThu, 31 Jan 2019
- 146 - Nazari kan zaben Gwamnoni a Najeriya
Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne game da zabukan Gwamnoni na 'yan majalisun jihohin Najeriya da za a gudanar a ranar Asabar mai zuwa, in da ake fargabar cewa, da dama daga cikin Gwamnoni masu ci ba za su koma kan kujerunsu ba saboda wasu dalilai na siyasa.
Thu, 07 Mar 2019 - 145 - Shugaba Buhari ya lashe zaben Najeriya wa'adi na biyu
Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da nasarar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu ta sake lashe kujerar shugabancin kasar wa'adi na biyu bayan doke babban abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar. Tuni Jam'iyyar PDP ta bayyana sakamakon zaben a matsayin mara inganci tana mai zargin tafka magudi a zaben,yayinda ta ce, za ta shigar da kara a kotu.
Thu, 28 Feb 2019 - 144 - 2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya
Shirin Dandalin Siyasa na wannan mako da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, yayi nazari kan halin da siyasar Najeriya ke ciki, yayinda ya rage kwanaki kalilan a gudanar da zabukan kasar na 2019 a matakai daban daban. Sai kuma tsokaci da shirin ya yi kan yadda hankulan kasashen duniya ya karkata zuwa kan zabukan Najeriyar.
Wed, 13 Feb 2019 - 143 - Yadda Siyasa ke gudana a Jihar Kano gabanin zaben shugaban kasaFri, 08 Feb 2019
- 142 - Shiri kan dakatar da Babban mai shari'ar NajeriyaWed, 30 Jan 2019
- 141 - 'Yan siyasa na sauya sheka a NajeriyaThu, 17 Jan 2019
- 140 - Kun san abin da Buhari ya fada a Akwa Ibom?
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari da ya kaddamar da yakin neman zabensa a jihar Akwa Ibom, ya bayyana nasarorin da ya samu tun bayan darewarsa kan karagar mulki a shekarar 2015, in da yake cewa, gwamnatinsa ta murkushe mayakan Boko Haram duk da cewa kungiyar kan kaddamar da hare-hare jifa-jifa a yankin arewa maso gabashin kasar. Shugaban ya kuma bayyana irin nasarar da ya samu a fannin yaki da cin hanci da rashawa. Kuna iya latsa kan hoton don sauraren cikakken shirin kan yakin neman zaben Buhari a Akwa Ibom.
Sun, 06 Jan 2019 - 139 - Taron sulhunta yan siyasar Najeriya daga Tsohon Shugaban kasar
A wani taro da Tsohon Shugaban Najeriya Abdusalami Abubakar ya shirya,taron da ya hada yan siyasa da suka hada da Muhammadu Buhari shugaban kasar,wanda kuma ya sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin sa da sauran masu karawa da shi a zaben shekara mai zuwa.
Wasu na bayyana cewa ba a gayyaci dan takara Atiku Abubakar a wannan taro,cikin shirin dandalin siyasa Bashir Ibrahim Idris ya samu tattaunawa da yan Najeriya.
Wed, 12 Dec 2018 - 138 - Takaddama ta kaure a wasu jam'iyyun siyasar Najeriya
A cikin shirin dandalin Siyasa, Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa takaddama da ta kaure a yankin arewa maso gabacin Najeriya.
Datijen wannan yankin sun bukaci a goyawa daya daga cikin yan takara a zaben Shugabancin kasar baya,labarin da wasu suka musanta.
Bashir Ibrahim Idris ya samu zantawa da wasu daga cikin datijen yankin a cikin shirin Dandalin siyasa daga nan Rfi.
Wed, 28 Nov 2018 - 137 - Rashin kasancewar mata a fagen siyasar NajeriyaWed, 14 Nov 2018
- 136 - Tasirin Na'urar Tantance Kuri'u a zaben Najeriya
Sashen Hausa na RFI na farin cikin gabatar muku da sabon shirin Dandalin Siyasa da zai rika nazari game da al'amuran da suka shafi siyasar Najeriya, Nijar, Afrika da sauran kasashen duniya. Shirin na makon farko tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne game da tasirin na'urar tantance masu kada kuri'u a zaben Najeriya, abin da masana ke cewa, ta na taka muhimmiyar rawa wajen magance matsalar magudi.
Thu, 08 Nov 2018 - 135 - Dalilin yin watsi da jekadun Buhari a Majalisar DattijaiSat, 19 Nov 2016
- 134 - Sharhi akan nasarar TrumpMon, 14 Nov 2016
- 133 - Manufofin Clinton da Trump a zaben AmurkaTue, 08 Nov 2016
- 132 - An ci mutunci da zage-zage a Siyasar AmurkaMon, 31 Oct 2016
- 131 - Jihohin da Abacha ya kirkiro sun yi shekaru 20
Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne game da bikin cika shekaru 20 da jihohi 6 suka gudanar wadanda Marigayi Janar Sani Abacha ya kirkiro a shekarar 1996. Shirin ya mayar da hankali a Jihohin Gombe da Zamfara. Shin kwanliya ta biya kudin sabulu? Sannan shirin ya tabo muhawarar da ake a Majalisar Dattijai kan wani kudirin doka na Daidaiton jinsi wato kudirin doka da zai ba mata damar yin kafada da kafada da maza wanda ke yin karo da addini.
Sat, 15 Oct 2016 - 130 - Shirin Zabe a GhanaSun, 09 Oct 2016
- 129 - Majalisar Najeriya ta gayyaci Buhari don yi mata bayani kan tsaroWed, 08 May 2019
- 128 - Rikicin shugabancin Majalisar Wakilai a NajeriyaWed, 17 Apr 2019
- 127 - Dambarwar Jam'iyyar APC kan shugabancin Majalisun NajeriyaWed, 10 Apr 2019
- 126 - Fatan yan Najeriya dangane da sabuwar Majalisa bayan zabe
Bayan wata daya da kawo karshen zaben Shugaban kasa da na wasu yan majalisu a Najeriya,hankulan yan kasar da dama ya koma zuwa zauren Majalisa .
Haka zalika wasu daga cikin yan majalisun da suka samu goyan bayan jama'a sun sheidawa Bashir Ibrahin Idris a cikin shirin Siyasa fatan su da kuma irinn rawar da za su iya takawa a Majalisa don kawo sauyi a siyasar kasar,banda haka wasu sun bayyana damuwa a kai.
Wed, 03 Apr 2019 - 125 - Dambarwar zabukan Najeriya na 2019
Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan dambarwar zabukan Najeriya, in da Jam'iyyar adawa ta PDP ta garzaya kotu domin kalubalantar nasarar shugaba Muhammadu Buhari na APC a zaben 2019, yayinda ita ma APC a jihar Bauchi ta ruga zuwa kotu duk dai akan batun na zabe.
Wed, 20 Mar 2019
Podcasts similares a Dandalin Siyasa
- El Partidazo de COPE COPE
- Herrera en COPE COPE
- The Dan Bongino Show Cumulus Podcast Network | Dan Bongino
- Es la Mañana de Federico esRadio
- La Noche de Dieter esRadio
- Affaires sensibles France Inter
- La rosa de los vientos OndaCero
- Más de uno OndaCero
- La Zanzara Radio 24
- Espacio en blanco Radio Nacional
- L'Heure Du Crime RTL
- El Larguero SER Podcast
- Nadie Sabe Nada SER Podcast
- SER Historia SER Podcast
- Todo Concostrina SER Podcast
- 安住紳一郎の日曜天国 TBS RADIO
- TED Talks Daily TED
- The Tucker Carlson Show Tucker Carlson Network
- 辛坊治郎 ズーム そこまで言うか! ニッポン放送
- 飯田浩司のOK! Cozy up! Podcast ニッポン放送
- 武田鉄矢・今朝の三枚おろし 文化放送PodcastQR
Otros podcasts de Noticias y Politica
- Les Grosses Têtes RTL
- Hondelatte Raconte - Christophe Hondelatte Europe 1
- Entrez dans l'Histoire RTL
- C dans l'air France Télévisions
- Laurent Gerra RTL
- L'œil de Philippe Caverivière RTL
- LEGEND Guillaume Pley
- On marche sur la tête Europe1
- Les récits de Stéphane Bern Europe 1
- Hondelatte Raconte - Cote B Europe 1
- Enquêtes criminelles RTL
- Bercoff dans tous ses états Sud Radio
- L’heure du crime : les archives de Jacques Pradel RTL
- La dernière Radio Nova
- Global News Podcast BBC World Service
- TOCSIN PODCAST TOCSIN MÉDIA
- Culture médias - Thomas Isle Europe 1
- Pascal Praud et vous Europe 1
- L'Heure des Pros CNEWS
- C ce soir France Télévisions