Filtra per genere

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

RFI Hausa

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

590 - Kan yadda 'yan bindiga suka kone amfanin gonar da aka girbe a arewacin Najeriya
0:00 / 0:00
1x
  • 590 - Kan yadda 'yan bindiga suka kone amfanin gonar da aka girbe a arewacin Najeriya

    A Najeriya a yayin da aka fara girbin amfanin gona, rahotanni daga sassan ƙasar sun bayyana yadda hukumomi, kamfanoni da ɗaiɗaikun mutane ke sayen ɗimbim hatsi su na tarawa, lamarin da ya haddasa tsadar su jim kaɗan bayan da farashi ya fara saukowa.

    A cewar masu lura da al’amura, wannan lamari zai ta’azzara tsadar kyayyakin abinci, ganin ayyukan ƴan bindiga su ka hana al’ummomi da dama yin noma.

    Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

    Thu, 14 Nov 2024
  • 589 - Kan yadda kamfanoni ke saye amfanin gonar da aka girbe a Najeriya

    A Najeriya a yayin da aka fara girbin amfanin gona, rahotanni daga sassan ƙasar sun bayyana yadda hukumomi, kamfanoni da ɗaiɗaikun mutane ke sayen ɗimbim hatsi su na tarawa, lamarin da ya haddasa tsadar su jim kaɗan bayan da farashi ya fara saukowa.

    A cewar masu lura da al’amura, wannan lamari zai ta’azzara tsadar kyayyakin abinci, ganin ayyukan ƴan bindiga su ka hana al’ummomi da dama yin noma.

    Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

    Wed, 13 Nov 2024
  • 588 - Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama

    Kamar yadda aka saba, RFI Hausa na bai wa masu saurare damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya.

    Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a

    Fri, 08 Nov 2024
  • 587 - Ko meke haifar da tarnaƙi a tabbatar da tsaro a arewacin Najeriya?

    Ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali kan yadda aka kwashe watanni biyu bayan da shugaban kasa ya umarci hafsoshin tsaro da su tare a jihar Sokoto don tabbatar da tsaro, amma har yanzu  'yan bindiga na ci gaba da kai hare-hare ba kakkautawa. 

    Shin ko me ke haifar da tarnaki ga kokarin tabbatar da tsaro a arewacin Najeriya?

    Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna

    Tue, 22 Oct 2024
  • 586 - Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama

    Kamar yadda aka saba, RFI Hausa na bai wa masu saurare damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya.

    Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a

    Fri, 18 Oct 2024
Mostra altri episodi